TechnologyScience

Bonanza MTN: Sayan 1.5GB a Naira 200 kacal a layin waya na MTN

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullahi Barkanku da sake kasancewa daku awannan Shafin Namu Mai Albarka Na Hardypw.com

Layin waya na MTN suna kawo tsarika masu saukin mallakar data a farashi me sauki.

Ayauma ga wani sabon tsarin sayan data wanda zaka mallaki 1.5GB a Naira 200 kacal,

amma wannan tsarin ma elegibility ne wato dole sai layinka yakasance cikin tsarin kuma sune suke saka mutane ba shiga akeba.

saboda haka yayin da zakayi zaka danna
*131*88# sai kayi reply da number 1

zasu nuna maka zasu saida maka 1.5gb a nera 200N sannan zatayi expire bayan kwana 14 wato sati biyu.

amma kamar yadda muka fada a farko ba kowanne sim card suke bawa wannan dama ba.

Allah ya bada sa’a

pin din duba data balance *131*4#

Join Whatsapp group   

 

Join telegram group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button