Business Opportunities

Arbitrage: Abunda kukeson ji akan arbitrage Cikin harkar Cryptocurrency

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullahi Barkanku da sake kasancewa daku awannan Shafin Namu Mai Albarka Na Hardypw.com

Arbitrage Cikin harkar Cryptocurrency ana nufin saya da sayarwa na Cryptocurrency daga exchanger zuwa wata exchanger ma’ana daga kasuwa zuwa wata kasuwar ta Cryptocurrency.

Kasuwar Cryptocurrency tana da kasuwanni da dama wa’yanda zaka iya sayan coins kala daban_daban.

masuyin kasuwanchi na arbitrage suna amfani da wannan dama wajan sayan coins a wata kasuwar sannan sukaishi wata kasuwar domin su samu riba.

lokuta da dama platform suna futowa na yasa da sayarwa na dala($) wanda suke sedawa da sauki sannan kaikuma kafitar da ita ka sedata da daraja.

seda dayawa daga irin wayannan platform din SCAM ne.

Atakaice wannan shi ake nufi da arbitrage Cikin harkar Cryptocurrency

Join whastapp group     

 

Join telegram group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button