Making Money Online

FREE AIRTIME: sabon application da suke bada kyautar katin kira na N200 akowani kalan sim card

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullahi Barkanku da sake kasancewa daku awannan Shafin Namu Mai Albarka Na Hardypw.com

Wannan sabon application ne da suka fito suna bada kyautar katin kira a kowani kalan sim card da kake amfani dashi.

Sau da yawa irin wannan tana faruwa asamu wani application suna bada kyautar kudi kokuma katin kira domin janyo da hankalin mutane kansu da sauran dalilai.

wannan application yasamune sanadiyyar wasan kwallo da za’a buga tsakanin kasashen dunia a Qatar.

wannan manhaja suna bada katin kirane na naira 200 bayan mutum yayi register dasu.

Babu wahala kuma kanayi cikin minti 1 zasu turo maka katin ka.

SHIGA NAN DOMIN SANIN YADDA ZAKAYI    

 

Join Whatsapp group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button