ScienceTechnology

INEC:hukumar inec ta kara bude portal dinta a karo na biyu domin kara daukan ma’aikatan da zasuyi aikin zaben 2023.

hukumar inec takara bude portal dinta a karo na biyu domin kara daukan ma’aikatan da zasuyi aikin zaben 2023.

Abaya anbude portal din domin daukan ma’aikatan bayan wani lokaci sai portal din yake bada matsala wato suka tsaya da dauka.

yanzu gaka ankara budeshi hakan yabada dama ga duk wanda yasan bainemaba kuma yanada sha’awar shiga cikin wannan shiri.

Duk wanda yasan yacike nashi successful kafin yanzu babu bukatar ka kara cikewa saide kajira shortlist kokuma suyi notifying naka.

Ma’aikatan da hukumar zata dauka sune kamar haka:

• Supervisory Presiding Officer (S.PO

• Presiding Officer (PO )

• Presiding Officer (Po)

• Assistant Presiding Officer I, Il and II (A.P.Os)

• RETECHS

• RAC Managers

APPLY NOW  

Idan ka shiga za ka ga inda aka rubuta “New Applicant” sai ka shiga, a nan ne za ka zabi mukamin da kake son cikewa SPO ne, ko PO, ko APO ko Retech ko kuma Rac Manager. Sai ka zabi makami daya daga ciki ka cike.

Duk wanda yakega bazai iya cikewa da kanshiba zai iya zuwa cafe mafi kusa dashi ‘ Allah ya bada sa’a

Join Whatsapp group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button