Latest Posts

Kwankwanso foundation: Sabuwar dama ga matasan Nigeria domin samun National Scholarship Scheme for 1st Degree at Mewar International University Nigeria the 1st Indian University in Africa

 

Wannan damace data samu ga yan Nigeria wayanda suka kamma karatun secondary schools.

Dan takarar shugabanci kasar Nigeria na uku wato sen Rabi’u musa kwankwanso ya daukin nauyin yan Nigeria mutum 148.
Domin cigaba da karatu matakin digiri a makarantar Mewar International University Nigeria the 1st Indian University in Africa

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar NNPP ya wallafa aniyar tallafawa mutanen kasar ne ta hanyar Basu ilimi kyauta.

Sannan ya bayyana cewa ko wacce jaha a Nigeria za’a dauki mutum hudu ne (4) wato Maza 2 mata 2.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA YAYIN CIKEWA

• dole yakasance kai dan Nigeria ne.

• dele yazama kanada 5credits a result Dinka na WAEC,NECO,NABTED,and NBAIS.

• Ana bukatar duk Wanda zai cika ya kasance Yana da 75% na attendance na zuwa makaranta.

Apply now

bazai jima yana bude ba ko wani lokaci za’a iya rufe register

Join Whatsapp group

 

Join telegram group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button