ScienceTechnology

MTN DATA:Sabon tsarin sayan data me sauki ga layin MTN 450MB @ 50Naira

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullahi Barkanku da sake kasancewa daku awannan Shafin Namu Mai Albarka Na Hardypw.com

Wannan damace da kamfanin MTN suka bada domin samun saukin sayan data.
dafarko dole yakasance kanada layin waya na MTN sannan ya zama akwai kudi a ciki kamar naira 50 ko sama da haka.

Sannan saika danna *131*87# zai nuna maka sakon da yake dauke da Cewar zaka sayi 200mb + 250mb sai kayi Replay da Number 1 shikkenan nan take zasu cire Naira 50 su baka 200mb + 250mb kaga idan ka hada ya zama 450mb.

sannan kuma zaiyi Expire a cikin kwana goma sha Hudu wato 14days .

Note : amma fa ku sani wannan tsarin Eligibility ne dan haka ba kowa suke bawa damar sayan wannan data ba , dan haka sai ka cancanta , amma de zaka iya gwadawa idan ka cancanta zasu baka damar saya.
Idan kuma baka cancanta to sai kayi hakuri sai ka sami wani sim card din.

 

Join Whatsapp group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button