Latest PostsScienceTechnology

NPC:Yadda zaku gyara matsalar da kuka samu wajan cike aikin kidaya na NPC 2023

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullahi Barkanku da sake kasancewa daku awannan Shafin Namu Mai Albarka Na Hardypw.com

Ya kamata duk wanda ya cike wannan aikin na kidaya ko kuma yake so cike da ya karanta wannan bayanin namu a nutse. A yanzu haka sun rufe portal din nasu, amma za su kara budewa ranar 13 ga watan Satumba, 2022.

Kamar yadda na muku bayani cewa na zo muku da yadda za ka duba application status dinka n aikin kidaya, wato yadda za ka duba kamarka sun yi approve ko kuma ba su yi ba. Magana kidaya ta NPC ce ta fitar da wannan bayana, amma yanzu sun rufe portal din sai ranar 13 ga watan Satumba, sai ka yi try.

Ba wai yadda za ka duba application status ba kawai mun zo muku da wasu muhimman abubuwan da aka yi wa humukar ta NPC suka amsa, kamar;

• Wanda Ya Yi Register Da Matakin NPC
Ma’aikata maimakon Ad-hoc Staff.

• Yadda Za Ka Duba Application Status.

• Yadda Za Ka Dawo Da l’d Codes Dinka ldan Ka Manta.

• Yadda Za Ka Gyara Matsalar Nin
Verification Unvailable A Lokacin Da Ka Zo Yi rijista.

• Yadda Za Ka Gyara Matsalar Kin Yi Submit A Lokacin Da Ka Gama Cikewa.

• Yadda Za Ka Yi ldan Ka Manta Ka
Submitted Kuma Ba Ka Dora Result Dinka Ba.

Yadda Za Ka Yi ldan Ka Manta Submitted Kuma Ba Ka Dora Result Dinka
Ba.

• Yadda Za Ka Yi ldan Ka Dora Hotanka aGun Da Ake Bukatar Ka Sa Certificate.

• Yadda Za Ka Yi ldan Ka Kasa Daukar
Hotonka Yayin Register.

• Yadda Za Ka Yi ldan Ka Yi Submitted Kuma KaGa Ba Su Turo Ma Sako Ta Email Ko Lambar Waya Ba.

AMSOSHIN WADANNAN TAMBAYOYI SUNACIKIN HOTUNAN DA KE KASA

Ku duba a nutse idan ba ka ɗan abu ba ka yi join a WhatsApp group dinmu da ke can kasa domin mu maka karin bayani

Join whastapp group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button