ScienceLatest PostsTechnology

Npower: Gwamnatin tarayyar Nigeria karkashin Shirin Npower ta fitar sabon shiri me suna Work Nation domin tallafawa matasan dasukaci gajiyar Npower batch C

 

Work nation wani shirine wanda Hukumar Npowar ta fitar dashi domin tallafawa mayasa dakuma habaka tattalin arziki anan gida Nigeria.

Domin ganin an dakile matsalar rashin aikinyi akasa Baki daya Domin hakane gwàmnatin tarayya ta Kara daukan mataki nagaba domin fitowa da wannan shiri na work nation inda gwamnati zata horas da Wanda sukaci gajiya ta Npower Bach C.

Bayan haka Hukumar Npowar tayi kira ga wa’yanda suka samu nasara a wanacan shirin Npower bach C1 tana Kira dasu dauka jarabawar yankin bayan haka suci gaba da hakuri wanjan screening domin wayanda za’adau ka domin cin gajiyar wannan sabon Shirin.

Ayyukan da Aka Fitar Don Yiwuwar Daidaitawa dasu Bayan Koyarwar Sana’a sune:

 

• Business Analyst

• Engineering

• Costumer service

• Management

• Accounting

• Construction

• Full Stark Development

• Petrelium Engineering

• Adminstrative Assistant

• Marketing

• Aviation

• Costumer Service Representative

• Sale Management

• Mechanical engineering • Data Analysis

•Human Resources

sabo da haka sun bada mashiga guda biyu Akwai link din jarrabawa sannan akwai link din cikewa wato yin register sannan kuma Akwai wanda zaka iya shiga bayan kayi register wato log-in, Zaka iya tuntubar Cafe din dayake kusa dakai domin samun karin bayani kokuma cikewa inbazaka iya da kanka ba

Register Link here   

Log-in Link here   

 

 

Join whastapp group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button