ScienceTechnology

NTN: Sabon shiri daga kamfanin MTN domin tallafawa matasa fannin karatu me taken MTN Science & Technology Scholarship Scheme Form

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullahi Barkanku da sake kasancewa daku awannan Shafin Namu Mai Albarka Na Hardypw.com

Kamfanin MTN reshen Nigeria sun bude shiri domin bada tallafin karatu tahanyar bada Scholarship me take taken SINCE AND TECHNOLOGY SCHOLARSHIP SCHEME FROM.

Duk wanda ke bukatar shiga wannan shiri zamu aje wajan da suka tanaja domin yin register wannan shiri.

Domin haka ake sanarwa da wanda suke karatu da wanda suka gama secondary bangaren kimiya da fasaha suyi kokori wajan cike wannan shire domin portal din bazai jima yana aiki ba zasu kulle.

APPLY NOW     

 

Join whastapp nake

 

Join telegram group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button