Making Money OnlineBusiness OpportunitiesLatest PostsScienceTechnology

Yadda zakayi register da Bytrade wallet domin sumun BTT 100 Airdrop

Zamu aje link din dazakuyi register akasa.

Sannan Zamu aje cikekken video ga wanda begane ba.

zakayi register ne da ✓ Email ✓Password.  kasaka password me tsaro sosai wanda ya hada da (@#”‘:!?) dade sauransu sannan kasaka number a ciki sannan yakai kamar guda takwas zauwa sama.  bayan kayi register zasu ce maka ka dauko application din bayan ka dauko sai kayi install dinshi.  bayan yabude sekayi verify wato kasaka information dinka

KADUBA WANNAN HOTINAN DOMIN YIN VERIFICATION

Kana verification shikenan sai idan zakayi invite na abokanka Allah ya bada sa’a

Shiga nan domin kallon video inbaka gane ba  

 

SHIGA NAN DOMIN REGISTER

Join whastapp group    

Join telegram group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button